Dan Adam ya samar da tan biliyan 8.3 na robobi.Nan da shekarar 2050, za a samu kusan tan biliyan 12 na sharar robobi a duniya.Wani bincike da aka gudanar a mujallar ‘Journal Progress in Science’, ya nuna cewa, tun farkon shekarun 1950, mutane sun samar da tan biliyan 8.3 na robobi, wadanda akasarinsu sun zama sharar gida, ...
Kara karantawa